in

Karba-karba na mulki ya zama dole a kasannan

Karba-karba na mulki a kasannan yanada kyau wajen bada dama a kowane yanki suma su taba mulkin sannan ya zama kaman gargadi a shuwagabannin su sani duk wanda baiyi aiki ba bazai dawo kan mulki ba.

The Interview Editors

Written by The Interview Editors

The Interview is a niche publication, targeting leaders and aspiring leaders in business, politics, entertainment, sports, arts, the professions and others within society’s upper middle class and high-end segment in Nigeria.