in

An kawo mana ministoci marar amfani a wanchan gomnatin, muna so a zaba mana masu kyau yanzu

An zabi ministoci wanda basu dace ba a wanchan gomnatin, basu abka mana komai ba, muna fatan a sama mana masu kishin kasannan wanda zasu saka Nigeria taci gaba.

The Interview Editors

Written by The Interview Editors

The Interview is a niche publication, targeting leaders and aspiring leaders in business, politics, entertainment, sports, arts, the professions and others within society’s upper middle class and high-end segment in Nigeria.