in

Sabin Yan Majalisa su cire Son rai ayi aiki a Nigeria Dan kasa ta ci gaba.

Sabin Majalisan da za’a rantsar ana mulkin democradiya yakamata su cire son rai suyi aiki a kasannan dan talakan Nigeria yasan ya zabi wakili da zai wakilceshi a majalisa

The Interview Editors

Written by The Interview Editors

The Interview is a niche publication, targeting leaders and aspiring leaders in business, politics, entertainment, sports, arts, the professions and others within society’s upper middle class and high-end segment in Nigeria.