in The Interview Wazobia Hana amfani da Leda zai taimaka sosai musamman wajen tsaftan muhallinmu Wannn kudirin gaskiya yanada kyau sosai saboda hana amfani da Leda zai taimakemu mu tsaftace muhallinmu saboda shi Leda ko ka jefar baya rubewa. by The Interview Editors 6 years ago 4.4k Views Written by The Interview Editors The Interview is a niche publication, targeting leaders and aspiring leaders in business, politics, entertainment, sports, arts, the professions and others within society’s upper middle class and high-end segment in Nigeria. TheInterview Hausa