Atiku Abubakar cikakken dan Nijeriya ne: Idriss Najeeb, jihar Yobe
Sha-Shanci ne Jam’iyyar APC tayi na cewa Atiku Abubakar ba Dan kasannan bane. Ya rike makamai da dama a kasannan da bai kamata suce shi ba dan kasannan bane.
Former Vice President Atiku Abubakar was the Peoples Democratic Party flag bearer in the 2019 presidential election / Photo credit: Atiku Twitter page